-
Posted by
Super Admin November 21, 2020 -
Filed in
Other
-
510 views
KO KUN SAN KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SU KE NUNA CIKAR MUTUM ??
NAZARI NA WANNAN DARE
CIKEKKEN MUTUM SHI NE WANDA .........
1:- boye talaucinka har mutane sufara tunanin kai me arzikine
2:- boye damuwarka akan avinda akayi maka har mutane sufara tunanin wannan abin bai dameka ba
3:- danne bacin ranka a inda aka bata maka rai har mutane sufara tunanin duk a bind a za ayi maka ba zai taba damunkaba
4:- yin fara a ga kowa har mutane sufara tunanin bakayin fishi
5:- zamo na kowa har mutane su fara tunanin baka da abokin fada
6:- kataimaki duk Wanda kake tare dashi har mutane su dinga Neman taimako a wurinka
7:- kayanka ya zamo na kowa koda kayan kowa bai zamto nakaba ta hakane mutane zasuji dadin zama da kai
8:- ka zamto mai kawar da kai a kayan wani har mutane su fara tunanin rayuwar duniya bata damekaba .
Mukasance masu hakuri da junanmu domin idan mun mutu musamu kyakkyawan karshe
Ubangiji Allah kasa mu dace kasa mugama da duniya lafiya .
Comments